Mohamed Juldeh Jalloh

Mohamed Juldeh Jalloh
Vice President of Sierra Leone (en) Fassara

4 ga Afirilu, 2018 - ga Yuli, 2023
Victor Bockarie Foh (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Koidu (en) Fassara, 1970 (53/54 shekaru)
ƙasa Saliyo
Mazauni Freetown
Karatu
Makaranta University of Bordeaux (en) Fassara
Jami'ar Ibadan
Thesis director Dominique Darbon (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a political scientist (en) Fassara da ɗan siyasa
Employers Majalisar Ɗinkin Duniya
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Sierra Leone People's Party (en) Fassara
Mark Green da Mohamed Juldeh Jalloh a taron USAID HQ (2)

Mohamed Juldeh Jalloh ɗan siyasan Saliyo ne kuma Mataimakin Shugaban Saliyo na yanzu tun daga 4 Afrilun shekarar 2018. Jalloh masanin kimiyyar siyasa ne, ɗan kasuwa kuma tsohon jami'in Majalisar Ɗinkin Duniya.[1] Jalloh babban jigo ne a Jam’iyyar Mutanen Saliyo.

  1. "SLPP Mohamed Juldeh Jalloh Has A Track Record Of Achievements". SLPP Today.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search